iqna

IQNA

Tehran (IQNA) A yau ne wasu alhazan kasar Indonesiya suka isa kasar Saudiyya ta filin jirgin saman Madina. Wannan dai shi ne ayari na farko da mahajjata ‘yan kasashen ketare suka fara shigowa kasar bayan shafe shekaru biyu suna hutu sakamakon bullar cutar korona.
Lambar Labari: 3487380    Ranar Watsawa : 2022/06/04